The Train of Salt and Sugar fim ne na kasada na haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa da aka shirya shi a shekarar 2016 wanda Licínio Azevedo ya rubuta kuma ya ba da umarni.[1] An zaɓe shi a matsayin fim ɗin da aka shigar na Mozambican a matsayin Mafi kyawun Fim na Harshen Ƙasashen Waje a 90th Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[2]
Labarin fim
A cikin yakin basasa, jirgin kasa mai fasinja da kaya dole ne ya yi tafiyar mil 500 ta yankin da ke hannun ‘yan daba.